Labaran Kano
Ganduje mun dauki malaman makaranta fiye da dubu 10 don bada ilimi kyauta
Gwamanatin jihar Kano ta ce ta dauki malamai sama da dubu goma don gaggauta fara aiwatar da tsarin da aka fara na bada ilimi kyauta kuma dole a jihar Kano.
Dr Abdullahi Umar Ganduje na bayyana hakan lokacin da ake tsaka da gudanar da taron bada masalaha da bada shawarwari kan yadda za a bunkasa muradan kasashen yammacin Africa a yau Litinin.
Wannan na kunshe cikin sanarwar da aka rabawa manema labarai cewa, gwananan wanda babban sakataren ma’aikatan gwamnatin jihar Musa Yahya Bichi ya wakilta.
Ya ce, matakin yayi dai dai da kudurin kasashan cimma muradan kasashen yammacin Africa, Kuma zai taimaka wajen bunkasa tattalin arziki da muardan karni.
Yace daukan malaman zai taimaka wajen bunkasa ilimi kananan yara da Kuma rage aadin yaran da bada zuwa makarantar a jihar Kano. Играть на реальные деньги на сайте goodwin am casino в Армении
Musa Yana Mai cewa a yanzu adadin yaran da bada zuwa makarantar a jihar Kano Basu wuce dubu dari hudu ba Wanda a baya adadin yaran da bada zuwa makarantar ya Kai sama da miliyan daya.
You must be logged in to post a comment Login