Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Ganduje mun dauki malaman makaranta fiye da dubu 10 don bada ilimi kyauta

Published

on

Gwamanatin jihar Kano ta ce ta dauki malamai sama da dubu goma  don gaggauta fara aiwatar da tsarin da aka fara na bada ilimi kyauta kuma dole a jihar Kano.

Dr Abdullahi Umar Ganduje na bayyana hakan lokacin da ake tsaka da gudanar da taron bada masalaha da bada shawarwari  kan yadda za a bunkasa muradan kasashen yammacin Africa a yau Litinin.

Wannan na kunshe cikin sanarwar da aka rabawa manema labarai cewa, gwananan wanda babban sakataren ma’aikatan gwamnatin jihar Musa Yahya Bichi ya wakilta.

Ya ce, matakin yayi dai dai da kudurin kasashan cimma muradan kasashen yammacin Africa, Kuma zai taimaka wajen bunkasa tattalin arziki da muardan karni.

Yace daukan malaman zai taimaka wajen bunkasa ilimi kananan yara da Kuma rage aadin yaran da bada zuwa makarantar a jihar Kano. Играть на реальные деньги на сайте goodwin am casino в Армении

Musa Yana Mai cewa a yanzu adadin yaran da bada zuwa makarantar a jihar Kano Basu wuce dubu dari hudu ba Wanda a baya adadin yaran da bada zuwa makarantar ya Kai sama da miliyan daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!