Connect with us

Labarai

Gwamna Matawalle ya zargi Abdurrasheed Bawa da tafka almundahana

Published

on

Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya zargi shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Abdurrasheed Bawa da tafka almundahana iri-iri.

Matawalle ya bayyana hakan a wata hira da BBC, inda ya kalubalanci Abdurrashin Bawa da ya sauka daga kan kujerarsa ya bayar da damar a bincike shi ya ga irin abubuwan da za a bankado.

Wannan dai na zuwa ne a matsayin martani bayan da hukumar EFCC ta fitar da sanarwa cewa tana binciken gwamnan Zamfara Mohammed Bello Matawalle, kan zargin wawure kudin jihar fiye da Naira biliyan 70,

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!