Connect with us

Labarai

Gwamnan Jihar Neja ya ayyana dokar hana fita tsawon sa’o’i 24 a Minna

Published

on

Gwamnan Jihar Neja, Umaru Bago ya ayyana dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a Minna, babban birnin jihar, bayan rahoton tashin hankali a wasu sassan birnin.

 

Dokar hana fitan ta fara aiki nan take bayan Sallar Juma’a, kuma za ta ci gaba da aiki har sai an ba da wani sabon umarni.

 

Gwamnan ya bukaci mazauna birnin da su kasance a cikin gidajensu tare da kauce wa duk wata zirga-zirgar da ba ta zama dole ba a lokacin dokar hana fitan.

 

Haka kuma, an bukaci hukumomin tsaro da su tabbatar da aiwatar da umarnin tare da kare rayuka da dukiyoyi a fadin birnin.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!