Connect with us

Labarai

Gwamnati za ta gurfanar da mutane 634 da suka bautar da kananan yara

Published

on

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da mutane 634 da take zargi da azabtar da kananan yara tsakanin shekarar 2018 zuwa 2019.

Ministan kwadago da nagartar aiki Dr Chris Ngige ne ya bayyana hakan a yayin taron karawa juna sani a Abuja.

Taron wanda ya mayar da hankali kan horar da kafafen yada labarai kan rahoton safarar kananan yara, tare da neman shawara don dakile azabtar da kananan yara.

Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatar kwadago ta tarayya Charles Akpan ya fitar na bayyana cewa, ma’aikatar ta samu nasarori wajen kubutar da kananan yara a sassa daban-daban.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,999 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!