Connect with us

Labarai

Gwamnatin Ganduje za ta tallafa wa yan kasuwannin Singa da Kurmi

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin tallafa wa wadanda iftila’in gobara a kasuwannin Singa da Kurmi domin rage musu radadi.

Gwamnan Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ne ya bayyana hakan lokacin da ya ziyarci kasuwannin domin jajanta musu a Talatar makonnan.

Haka kuma, Gwamna Ganduje, ya shawarci ‘yan kasuwar da su kauce wa yin amfani da duk wani abu da ka iya jawo sanadiyar tashin gobara.

Wakilinmu a fadar gwamnatin Kano Abba Isah Muhammad, ya ruwaito cewa, gwamnan ya kuma yaba da irin kokarin da hukumar kashe gobara da Jami’an tsaro suka yi wajen shawo kan wutar cikin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!