Connect with us

Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta nemi Buhari ya cika alƙawari

Published

on

Gwamnatin jihar Jigawa ta nemi gwamnatin tarayya kan ta kammala cika alƙawarin da ta yi na tallafin takin zamani ga manoman da suka gamu da iftala’in ambaliyar ruwa a shekarar 2018.

Mataimakin gwamnan jihar Alhaji Umar Namadi ne ya bayyana hakan lokacin da ministar jin ƙai da walwalar jama’a Hajiya Sadiya Umar Farouk ta kai ziyarar jaje ga gwamnatin jihar kan ambaliyar ruwa da aka samu a wasu sassan jihar.

Mataimakin gwamnan ya miƙa godiyarsa ga shugaban ƙasa Buhari da ministar jin ƙan bisa irin kulawar da suke bai wa jihar Jigawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,998 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!