Connect with us

Labarai

Gwamnatin jihar Niger ta haramta hawan sallah

Published

on

Gwamnatin Jihar Niger ta haramta gudanar da hawan salla a Jihar sakamakon yadda wasu bata-gari ke fakewa da hawan suna aikata miyagun laifuka.

 

Sakataren gwamnatin Jihar Ahmad Ibrahim Matane ya sanar da hakan, inda ya ce duk wanda aka kama da laifin karya dokar zai dandana kudarsa.

 

Sannan ya gargadi masu dawakai da iyayen yara da su girmama dokar don kaucewa sabawa dokar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!