Connect with us

Labarai

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da shirin ziyarar ba-zata a asibitoci

Published

on

Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da shirin ziyarar bazata a asibitoci domin ƙarfafa ayyukan kiwon lafiya da inganta kula da marasa lafiya.

 

Wannan na cikin sanarwar da  jami’ar hulɗa da jama’a ta Hukumar kula da asibitoci ta jihar Hajiya Samira Suleiman ta fitar.

 

Sanarwar ta bayyana cewa Shugaban Hukumar, Dakta Mansur Mudi Nagoda ya ce an ɗauki matakin ne domin gyara kura-kurai da kuma tabbatar da bin ƙa’idojin aiki yadda ya kamata.

 

Hukumar ta ce ba za ta lamunci rashin zuwa aiki ba daga bangaren ma’aikata ba, tare da jaddada muhimmancin mika aiki yadda ya kamata tsakanin ma’aikata domin kauce wa tangarda wajen kula da marasa lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!