Connect with us

Labarai

Gwamnatin Kano ta zama ta ƴan sane – Farfesa Labɗo

Published

on

Fitaccen malamin nan Farfesa Umar Labɗo ya soki Gwamnatin Kano kan zaftare albashin ma’aikata da kuɗin ƴan fansho.

Ta cikin wani saƙo da ya wallafa a ranar Juma’a ta shafinsa na Facebook.

Farfesa Labɗo ya ce, “Gwamnatin Kano ta zama Gwamnatin ƴan sane, tana yiwa ma’aikata da ƴan fansho yankan aljihu”.

Tuni mabiyansa suka fara bayyana ra’ayoyinsu a kai, kamar yadda zaku gani a ƙasa.

Gwamnatin Kano ta zama gwamnatin ‘yan sane; tana yi wa ma’aikata da ‘yan fansho yankan aljihu.

Posted by Umar Labdo Muhammad on Thursday, 24 December 2020

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,433 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!