Connect with us

Labarai

Gwamnatin Tarayya da ta Kano za su fara Noman ciyawa mafi daraja

Published

on

Gwamnatin Tarayya da hadin guiwar Jihar Kano zasu fara Noman ciyawar da Zata fi shinkafa da alkama daraja.

Ministan Bunkasa harkokin Kiwo na Idi Maiha Mukhtar, ne ya bayana hakan a ziyarar aiki a Kano lokacin da ya ke Jawabi ga al’ummar Bagauda da ke Karamar Hukumar Bebeji.

Idi Maiha, ya ce yanzu zamani ne da za a mayar da Hankali wajen bunƙasa kiwo ta hanyar samar da abincin dabbobi bisa haɗin kai tsakanin gwamnatin jahohi da Tarayya.

Ministan tare da rakiyar Kwmishinan Bunkasa Kiwo na Jihar Kano Dakta Aliyu Isah Aliyu,da sauran masu ruwa da tsaki a fanin kiwo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!