Connect with us

Labarai

Gwamnatin Katsina ta dauki sabbin Malamai guda 2,158

Published

on

Gwamnatin jihar Katsina ta dauki sabbin Malamai dubu biyu da dari da hamsin da Takwas da zasu koyar a makarantun Furamare a fadin jihar.

 

Da ya ke jawabi lokacin da yake miki takardar shaidar daukan aikin ga Malaman, gwamnan jihar ta Katsina Malama Dikko Umar Radda ya ce, sun dauki malaman ne domin kara inganta ilimi a fadin jihar.

 

Ya kuma ce tun daga shekarar 2023 zuwa yanzu gwamnatin jihar ta dauki ma’aikata dubu bakwai da dari uku da ashirin da uku.

 

Haka kuma, ya ce, gwamnatin jihar ta tura Malamai dubu ashirin da biyar tarukan karawa juna sani da samun horo na musamman, inda kuma aka tura malamai dubu Talatin zuwa kauyuka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!