Connect with us

Labarai

Gwamnatin tarayya ta karawa masu hidimar kasa alawus zuwa 30,00

Published

on

natin tarayya ta kara alawus din wata-wata na masu yiwa kasa hidima zuwa dubu talatin.

Ministar kudi Zainab Ahmed ce ta bayyana haka yayin taron manema labarai jiya a Abuja.

Ta ce gwamnati tana tsara yadda za ta fara biyan naira dubu talatin a matsayin alawus da ta ke bai wa masu yiwa kasa hidima.

A cewar ministar dokar hukumar kula da masu yiwa kasa hidima, cewa ta yi, a rika bai wa masu yiwa kasa hidima mafi karancin albashi da ma’aikata ke karba a kasar nan, a don haka alawun din su ya tashi zuwa dubu talatin bayan sanya hannu kan dokar mafi karancin albashi.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!