Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnatin tarayya ta mayar da shalkwatar FAAN zuwa Lagos

Published

on

Gwamnatin ta bayyan cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta FAAN zuwa jihar Lagos.

Wamnan Mataki na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da babbar daraktar hukumar Misis Olubunmi Kuku ta fitar.

Sanarwar ta ce, Ministan kula da sufurin jiragen sama ne ya bayar da umarnin ɗauke shalkwatar hukumar ta daga Abuja babban birnin tarayya zuwa Legas ɗin.

Wannan matakin dai na zuwa ne yayin da a farkon makonnan Babban Bankin ƙasa CBN ya sanar da ɗaukar matakin mayar da wasu sassan bankin zuwa birnin na Legas.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!