Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mutane 10 sun mutu sakamakon hatsarin mota a Jigawa

Published

on

Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya FRSC, ta sanar da mutuwar mutane 10 tare da jikkatar karin mutum 12 sakamakon wani hadari da ya afku a jihar Jigawa.

Mai Magana da yawun hukumar a jihar Ibrahim Yahaya ne ya tabbatar da faruwar lamarin a Alhamis din makon nan.

Ya ce, motocin biyu kirar Golf da wata Bus da jummular su ke dauke da mutane 20 ne sunyi taho mu gama yayin da suke tuki bisa gudun wuce sa a.

Ya zuwa yanzu dai wadanda suka samu raunuka an kaisu asibiti, inda kuma kawo yanzu ba a bayyana lambobin motocin da suka yi hadarin ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!