Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Har yanzu gwamnati na bada tallafin man fetur: Festus Osifa

Published

on

Shugaban ƙungiyar ma’aikatan man fetur da gas na kasar nan, Festus Osifo, ya ce har yanzu gwamantin tarayya na biyan kudin tallafin man fetur.

Shugaban na PENGASSAN ya bayyana haka ne a lokacin wata tattaunawa da gidan talabijin na Channels a jiya Juma’a.
Festus Osifo, yace ‘kafin gwamnatin ta iya janye tallafin man fetur sai ta aiwatar da wasu tsare-tsare, da suka hadar da dai-daita darajar naira da sauran kudaden kasashen ketare’.

Rahoton: Yusuf Sulaiman

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!