Bidiyo
Har yanzu ina kewar kalaman Soyayyar Rahma Sadau – Saurayin Ƙuruciya
Matashin Ɗan Jarida kuma tsohon saurayin Jaruma Rahma Sadau lokacin ƙuruciya Shu’aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar Sakandire.
Shu’aibu ya ce, yana tuno irin wayar dare da suka sha yi wato ‘Free Call’ da kuma yadda take rubuta sunansa a salon soyayya.
Matashin ɗan jaridar wanda kuma ƙwararren mai amfani da kafafen sada zumunta ne ya bayyana hakan a filinmu na Jaruman Facebook da ke kawo muku hira da fitattun mawallafan dandalin.
Ku kalli cikakken shirin a nan.
You must be logged in to post a comment Login