Connect with us

Nishadi

Har yanzu jaruma Rea Chakraboty na garkame a kurkuku

Published

on

An garkame jaruma Rea Chakraboty a kurkuku kan batun mutuwar jarumi Susant Sing bayan da aka yi zargin tana da hannu dumu-dumu.

A nan ma dai rahotanni na bayyana cewa tuni aka garzaya da jaruma Rea Chakraboty zuwa gidan kurkuku bisa zargin da ake mata na samar da kwayoyi ga jarumi Sushant Singh Rajpur da ya kashe kansa kwanakin baya.

Haka zalika an rawaito dakin da aka sanya jarumar wacce budurwa ce ga Sushant Singh kafin mutuwar sa babu fanka ko gado a ciki.

Sai dai masu ruwa da tsaki sun bayyana cewa za a iya sanyawa jarumar tebir da fanka da sauran abubuwan da take bukata idan har babbar kotun Mumbai ta bada damar yin hakan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!