Connect with us

Nishadi

Jaruma Kangana ta gana da gwamnan Maharashtra kan rushe mata ofishinta

Published

on

Jaruma Kangana Ranaut ta gana da gwamnan Maharashtra kan batun rushe mata ofishinta a Mumbai a Lahadin da ya gabata.

A makon da ya gabata ne jaruma Kangana Ranout ta gana da gwamnan jihar Maharashtra wato Bhagat Singh.

Jaruma Kangana dai ana sa ran zata tattauna da gwamnan kan yadda dangantaka ke cigaba da sakeyin kamari tsakanin ta da gwamnatin jihar kafin barin ta Mumbai da kuma yadda gwamnatin jihar ta rushe mata ofishinta dake Mumbai.

Haka zalika ana saran jarumar zata bar Maharashtra a gobe Litinin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!