Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Nishadi

Hema Malini ta magantu kan zangin shan kwayoyi da jaruman Bollywood

Published

on

Tsohuwar Jaruma Hema Malini ta bayyana cewa furta maganganu marasa dadi game da masana’antar Bollywood hakan bazai sa tayi kasa a guiwa ba, domin kamar yanda yanzu ake maganar wasu daga ciki suna amfani da kwayoyi wajen cimma manufarsu musamman kan mutuwar jarumi Sushant Sing Rajput.

Hema tace ta hanyar Bollywood tayi suna da samun daraja da kuma daukaka idon duniya duma masana’antar ta saba da irin wadannan magan ganu musamman Idan aka duba wasu daga cikin jarumai da zasu zama abin koyi kamar irin su Dev Anand, DHARMENDRA da AMITABH BACHCHAN da sauran su.

Sannan game da fifita yaran jarumai sama da sauran jaruman da basu da alaka da gidan Film watau (Nepotism) Tsohuwar jarumar Hema ta kuma kara da cewa jarumi ko jaruma idan sun dakko ‘yarsu ko dan su yasa a Film hakan baya nufin dole sai ya zama babban tauraro wato ( Superstar) kawai dai baiwa ce da kuma nasara suke amfana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!