Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Harin NDA zai zaburar da sojoji wajen kawo ƙarshen matsalar tsaro – Buhari

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce, harin da ƴan bindiga suka kai kwalejin horar da sojoji wata ƴar manuniya ce da za ta ƙara zaburar da jami’an don kawo ƙarshen matsalar a Najeriya.

Wannan na cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban shawara kan harkokin yaɗa labarai Femi Adesina ya fitar a Larabar nan.

Shugaba Buhari ya ce, harin ƴan bindigar yazo ne adaidai lokacin da sojoji suka yiwa sha’anin tsaro riƙon sakainar kashi, kamar yadda sanarwar ta bayyana.

Yan bindiga sun kashe sojan da suka yi garkuwa da shi a NDA

Ta cikin sanarwar ta bayyana alhinin shugaba Buhari kan yadda harin yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama ciki har da jami’an tsaron.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!