Labarai
Hauhawar farashin fetur: Pdp ta bukaci rage farashi

Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya bada umarnin dawo da farashin man fetur kamar yadda yake a baya.
Hakan na cikin wata sanarwa ce da mai magana da yawun jam’iyyar Kola Ologbondiyan ya fitar a Abuja.
Sanarwar ta ce ta ruwaito jam’iyyar na cewa ba daidai bane a ce a lokaci irin wannan da jama’a ke fama da rayuwa sannan ayi musu karin farashin man fetur.
You must be logged in to post a comment Login