Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Hisba:Mun karbi tuban Sadiya Haruna

Published

on

Hukumar hisba ta jihar Kano ta ce ta karbi tuban Sadiya Haruna, sakamakon kalaman batsa da ta ke yi a shafukanta na sada zumunta.

Babban kwamandan Hisbar Dakta Harun Ibn Sina ne ya bayyana hakan bayan kammala shirin “Barka da Hantsi”.

Ya ce”Mun karbi tuban na ta ne domin yadda ta bayyana hukumar a matsayin wacce ta taimaka mata domin gyaran addininta”.

“Sannan kuma zamuci gaba da bibiyar ta da ma sauran wadanda suke gudanar da irin wadannan laifuka”

Idan za a iya tunawa a makwan da ya gabata ne hukumar Hisba ta kama Sadiya Haruna da laifin kalaman batsa da ta ke yi a shafukanta da sunan yin talla.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!