Connect with us

Labarai

Huduba : Musulmai su dinga amfani da kafar sada zumunta

Published

on

Limamin masallacin Abdullahi bini Abbas dake unguwar Sani Mainagge Malam Abubakar  Abdussalam Muhammad ya yi kira ga Mutane su zama masu yin amfani da kafar sada zumunta ta zamani wajan neman rahamar Ubangiji duba da ita hanyace da mutum ya ke kaita daga shi sai mahaliccinsa.

Malamin ya yi kiran ne ta cikin hudubar idin babbar sallah ta da aka gudanar a yau juma’a.

Haka haka Kuma mutune su zama masu aikata abunda sukasan zasu iya amsawa a gaban Al—– a kafafen sada zumunta

Malam Abubakar ya kara da cewar wajibi ne mutane su zama masu bin shugabaninsu inhar basu zama masu dora mutane a hanyar da addinin musulunci ya tanadar ba su kuma shugabanni ya zama dole suyi adalci.

Wakiliyar mu Aisha Shehu Kabara ta ruwaito cewar Limamin ya ce koda shugaban ya kasance mai laifi a bayyane ya kamata mutane su nema masa shirya tare da bin hanyoyin da zasu rika nuna masa cewar yana aikata wani laifi batare da sun aibatashi ba ko bijire masa.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,220 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!