Manyan Labarai
Hukumar JAMB ta dakatar da lambar shaidar katin dankansa dan rubuta JAMB
Hukumar shirya jarrabwar manyan makarantu ta JAMB ta dakatar da yin amfani da lambar nan ta shedar zama dan kasa domin rubuta jarrabawar shiga manyan makarantu ta 2020.
Hukumar ta JAMB ta bayyana hakan ne a shafinta na twitter safiyar asabar din nan.
Ya zama wajibi dalibai su jajirce don neman ilimi – Jami’ar Maryam Abacha
An bukaci a daga darajar kwalejin ilimi ta Nasiru Kabara zuwa jami’a
Sanarwar ta hukumar JAMB tace a yanzu zaa yi amfani da wancan tsarin ne domin rubuta jarrabawar ta JAMB.
Amma hukumar ta JAMB bata bayar da dalilan da yasa ta canja shawara ba game da dakatar da amfani da shedar ta NIN domin yin rijistar rubuta jarrabawar ta JAMB.
Akwai karancin ilimin harkar fim ga masu shirya fina-finai
Tun a kwanakin baya ne dai hukumar ta JAMB ta dage cewa sai duk dalibin da zai rubuta jarrabawar ta JAMB ya mallaki katin dankasa wanda ke dauke da ita lambar zama dan Najeriya da ake kira da National Identification Number (NIN)