Connect with us

Labarai

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya ta Jihar Kano ta sauya kalar kayan aikin jami’anta

Published

on

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya ta Jihar Kano KCPC ta sauya kalar kayan aikin jami’anta daga baƙi zuwa kore.

Hakan na cikin sanarwar da Daraktan Wayar da Kan Jama’a na hukumar, Jamilu Mustapha Yakasai, ya fitar a ranar Alhamis, 30 ga Yuli, 2026.

Shugaban Hukumar, Ibrahim Garba Muhammad, ya bayyana sauyin yayin tattaunawa da manema labarai bayan Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da buƙatar hukumar.

Daga yanzu, jami’an KCPC da aka amince su gudanar da aiki za su riƙa sanya koren kayan maimakon baƙaƙen kayan da suke amfani da su a baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!