Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar kashe gobara ta Kano ta ceto mutane 8 da gini ya danne

Published

on

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta zakulo mutanne 10 da wani gini ya danne bayan ruftawar sa a unguwar gwammaja ‘yan-kosai dake karamar hukumar dala.

Jami’in hulda da ajama’a na hukumar Sa’idu Muhammad y ace wani mutum ne ya kira wayarsa da karfe 1:30 na daren Talata inda nan take jami’ansu suka kai dauki wurin da lamarin ya faru.

Inda yace 8 daga cikin mutane 10 da ginin ya danne an ceto su da rai kana kuma an garzaya da su asibiti yayin da sauran mutane biyun kuma suka riga mu gidan gaskiya bayan an kais u asibiti

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!