Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Jam’iyyar APC ta gamsu da sakamakon zaben jihar Edo – Mai Mala Buni

Published

on

Jam’iyyar APC ta ce, ta gamsu da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar a zaben gwamnan jihar Edo daya gudana a ranar Asabar din data gabata.

Shugaban riko na shugabancin jam’iyyar APC a Najeriya, kuma gwannan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa daya fitar mai dauke dasa hannunsa, ‘’mai taken Zaben jihar Edo nasara ce ga Demukradiyyar Najeriya.

Mai Mala Buni, ya kuma ta ya, Godwin Obaseki murnar nasarar daya samu ya kuma taya al’ummar jihar ta Edo murnar kammala zaben cikin kwanciyar hankali.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!