Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Siyasa

INEC za ta fuskanci kalubale yayin zabe- Dr. Riya’u

Published

on

Masanin harkokin siyasar nan na jami’ar Bayero ta Kano Dakta Riya’u Zubairu Maitama, ya ce akwai babban kalubale a gaban hukumar INEC na tabbatar da cewa an gudanar da sahihin zaɓen Gwamnoni da yan Majalisar Jiha yadda ya dace

Malamin ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da walikiyar Freedom Radio Hafsat Abdullahi Danladi ta wayar tarho.

Dakta Riya’u Maitama, ya ce, duba da irin matsalolin da aka samu game da na’urar BVAS a zaɓen Shugaban ƙasa da aka gudanar makwanni 2 da suka gabata, ya sanya al’ummar Nijeriya fara zargin hukumar INEC da ƙoƙarin yin ba daidai ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!