Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Jami’ar Nmandi Azikiwe zata karrama Sunusi Lamido Sunusi

Published

on

Awanni kadan bayan tsige Muhammadu Sunusi na II, a matsayin sarkin Kano da gwamnatin jihar Kano tayi a yau, mahukunta jami’ar Nmandi Azikiwe dake birnin Awka, a jihar Anambra ta ayyana sunan tsohon  sarkin a cikin wanda zata bawa  digirin girmamawa a bikin ya ye dalibai da zata gudanar.

Shugaban jami’ar Farfesa Charles Esimone, ne ya bayyana haka ga manema labarai a yau litinin, in da ya kara da cewa za’a gudanar da taron ya ye daliban daga ranar tara zuwa sha uku ga watan Maris din da muke ciki.

Labarai masu alaka.

Talakawa sun yi Al-kunuti kan yunkurin tsige Sarkin Kano

Tawagar jami’an tsaro na rakiyar fita daga fada ga Sarki Sunusi

Rahotanni sun tabbatar da cewa, a cikin wanda za’a karrama har da shugaban rukunin kamfanin motocin da ke kudancin kasar nan , mista Innocent Chukuma, da sauran wasu fitattun mutane.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!