Connect with us

Labaran Kano

An nada Sarkin Bichi Sabon Sarkin Kano

Published

on

A  wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnan jihar Kano Abba Anwar ya fitar mai dauke da sa hannun sa, ta tabbatar da cewa Sarkin Bichi Aminu Ado Bayero, ya zama sabon Sarkin Kano, jim kadan bayan  tsige Muhammadu Sunusi na II a yau Litinin.

Sanarwar ta kara da cewa masu ruwa da tsaki wajen nadin sarautar ta Sarkin Kano sun amince da nadin nan take a fadar gwamnatin jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!