Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Japan ta fice daga neman karbar bakuncin kofin duniya na mata

Published

on

 

Kasar Japan ta sanar da ficewa daga neman karbar bakuncin wasan kofin duniya na mata a shekarar 2023.

Fitar kasar ta Japan ya sa yanzu kasar Colombia da hadakar Australia /New Zealand suka rage a neman daukar nauyin gasar .

Labarai masu Alaka.

Burinmu mu zama na goma a duniyar kwallon kwando- Akhator

An bayyana kasashen da Nijeriya za ta kara da su a gasar matasa ‘yan kasa da shekaru 23.

Al’umma da dama na hasashen cewar kasashen yankin hukumar Kwallon kafa ta Oceania , Australia da New Zealand sune ake sa ran zasu karbi bakuncin gasar .

Za kuma a sanar da kasar da ta samu nasarar karbar bakuncin daga wajen hukumar Kwallon kafa ta duniya FIFA, a ranar Alhamis din makon nan mai zuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!