Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Nishadi

Jaruma Raveena Tandon ta ce ta koyi darussa da dama a rayuwar duniya

Published

on

Jaruma Raveena tace Shekaru da dama da suka gabata tun tana karama lokacin da ta fara tasowa ta fara gamuwa da kalubale daban daban.

Wanda hakan yasa abubuwan suka zame mata darasi saboda irin matsalolin data gamu dasu amma hakan yasa ta jure kuma ko da yaushe ta kasance mai Jajircewa da kasancewa a waje mai kima da ladabtarwa

Ta ce a wadannan Shekaru Tabbas ta fahimci darrusa aciki kuma tabbas  Ita kanta rayuwa ita ce Babbar Malama Ga Dan Adam..

Raveena  diyace ga mai bada umarni watau Ravi Tandon.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!