Connect with us

Bidiyo

Ji ka ƙaru Ep 3: Labarin Ramatu da Ƴaƴanta mata guda biyu

Published

on

Ji ka ƙaru Ep 3: Labarin Ramatu da Ƴaƴanta mata guda biyu

Kashi na uku na shirin wasan Kwaikwayon Ji Ka Ƙaru na DW Hausa mai taken yaƙi da muggan laifuka kan haƙƙin yara.

Labarine na Ramatu da ƴaƴanta mata guda biyu, sai kuma mijinta mai ta’ammali da miyagun ƙwayoyi har ma yana lakaɗa mata duka.

Ku saurara sannan ku bayyana mana ra’ayoyinku a kan shirin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!