Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Jihar Osun na duba yuwar bude makarantu -Funke Egbemode

Published

on

Gwamnatin jihar Osun ta ce, za ta kara duba yiwuwar bude makarantu a fadin jihar daga ranar 21 ga watan Satumbar da muka shiga.

Gwamnatin jihar ta Osun ce ta tabbatar da hakan ta cikin wata sanarwar da ta fitar mai dauke da sa hannun Kwamishiniyar yada labarai ta jihar, Mrs Funke Egbemode.

Sanarwar ta kuma ce, al’ummar jihar ta Osun za su ci gaba da bin ka’idojin kare kai daga cutar Corona kamar yadda ma’aikatar Ilimi ta Kasa ta ba da umarni.

Egbemode, ta cikin sanarwar ta kara da cewa, gwamnatin jihar za ta sanya idanu sosai yayin da aka dawo karatu don ganin dalibai suna bin ka’idojin da ya kamata.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!