Connect with us

Labarai

Kaduna: Yan Sandan sun tabbatar da kashe ‘yan bindiga 2 tare da kama 16

Published

on

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta tabbatar da kashe ‘yan bindiga biyu tare da kama wasu 16 a wani samame da ta gudanar.

 

Hakan na kunshe a cikin sanarwar da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, DSP Mansir Hassan, ya fitar.

 

Sanarwar ta bayyana cewa rundunar ta kuma kama mutane shida kan zargin buga jabun dalar Amurka.

 

Ya ƙara da cewa jami’an sun ƙwato bindigogi 10 da sauran manyan kayan da ake zargin ana amfani da su wajen aikata laifuka daban -daban.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!