Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kai tsaye : Bikin yaye daliban jami’ar tarayya ta Dutse

Published

on

Mataimakin shugaban kasa  farfesa Yemi Osinbajo na daga cikin manyan bakin da ake sa ran cewar, za su halaci bikin yaye dabai dari 786 na jami’ar tarayya ta Dutsen jihar Jigawa.

Rahotanin sun bayyana cewar, daga cikin daliban da aka yaye dari 786, hamtsin da biyu 52 sun sami digiri mai daraja ta farko wato First Class.

Shugabar jami’ar farffesa Fatima Mukhtar ta bayyana hakan a yayin bikin yaye daliban a yau Juma’a cewa wannan shi ne karo na 5 da jami’ar ta samu nasarar yaye daliban.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!