Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Katsina United na zawarcin dan wasa Nasiru Na Lale

Published

on

Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United, ta shiga zawarcin daukar tsohon kyaftin din tawagar Nasiru Sani mai lakabin ‘Nalale’.

Dan wasan tawagar Kano Pillars da kungiyar Najeriya ta ‘yan wasan gida CHAN, na shirin komawa kungiyar ta Katsina United karo na biyu.

Mariri Market CUP: Yin wasanni tsakanin ‘yan kasuwa zai samar da hadin kai-Salisu Auwal

Rahotanni sun tabbatar dacewar kungiyar ta Katsina United , na shirin bawa dan wasan riga mai lamba biyu ko shida , tare da Albashin naira dubu dari shida duk Wata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!