Connect with us

Labarai

Kotu ta bayar da belin Nasir El-Rufa’i

Published

on

Nasir El-rufa'i

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya samu beli daga babbar kotun tarayya da ke Abuja kan kudi Naira miliyan 100.

Mai shari’a Joyce Abdulmalik ce ta bayar da belin a ranar Litinin, inda ta ce dole ne wanda zai tsaya masa ya kasance mazaunin yankin Maitama ko Asokoro a Abuja, sannan ya ajiye takardar mallakar gida ta asali a kotu.

Kotun ta kuma umarci wanda zai tsaya masa ya kasance ma’aikacin gwamnatin tarayya mai matakin aiki daga Grade Level 17 zuwa sama, tare da gabatar da shaidar albashi na akalla watanni uku da kuma takardar tabbatarwa daga manajan bankinsa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!