Connect with us

Labarai

Hukumar tace finafinai ta Jihar Kano ta dakatar da manyan jaruman Kannywood biyu

Published

on

Hukumar tace finafinai ta Jihar Kano ta sanar da dakatar da jaruman masana’ntar shirya finafinai ta Kannywood biyu, Adam Garba (Raba-Gardama) da Amina Uba Hassan (wadda tsohuwar matar jarumi Adam A. Zango ce), daga gudanar da harkokin fim a Jihar Kano har tsawon shekara guda.

Sanarwar da hukumar ta fitar ta hannun jami’in hulda da jama’a Abubakar Sani ta ce an ɗauki matakin ne bayan bayyanar jaruman biyu a wani bidiyo da ta bayyana a matsayin wanda ya saɓa da tarbiyya, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a tsakanin al’ummar Jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!