Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Ƙetare

Kotu ta hana sakin tsohon shugaban ƙasar Afrika ta Kudu Jacub Zuma

Published

on

Wata babbar kotu a kasar Afrika ta Kudu ta ƙi yarda da hukuncin da aka zartar na sakin tsohon shugaban ƙasar Jacob Zuma.

A ranar laraba ne kotun ta zartar da wannan hukunci da aka nemi a saki Mista Zuma saboda rashin lafiyar da yake fama da ita.

A watan satumbar da ya gabata ne, wata kotu ta yanke hukuncin a saki tsohon shugaban ƙasar Afrika ta Kudu saboda rashin lafiya.

Mista Jocub mai shekaru saba’in da tara a duniya an ɗaure shi tsawon  watanni goma sha biyar, bisa laifin raina umarnin kotu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!