Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Babbar kotun Nijeriya ta bada umarnin a saki Emefiele

Published

on

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ce ‘kamawa tare da tsare dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele da DSS ke yi ya saɓa wa doka’.

Yayin da yake yanke hukuncin Mai shari’a Bello Kawu ya ce ‘kamawa da kuma bincikar Mista Emefiele, ya saɓa wa hukunci da kuma umarnin da wata kotun ta bayar na sakin sa’.

Lauyan Mista Emefiele, Peter Abang, ya nemi kotun da ta jingine sannan ta ayyana kamu tare da tsare shin da hukumar DSS ke yi a matsayin haramtacce.

A baya dai a ranar 29 ga watan Disamban 2022 wata kotu ta dakatar da kama mista Emefiele.

Rahoton: Ahmad Kabo idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!