Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Kotu ta yi watsi da karar Sarkin Kano mai murabus – Muhammad Adamu

Published

on

Babban Sufeto ‘yan-sandan kasar nan Muhammad Adamu ya bukaci babbar kotun tarraya da ke zaman ta a birnin tarraya Abuja, da ta yi watsi da karar da Sarkin kano mai murabus Muhammdu Sunusi ya shigar gabanta, na hana shi shigowa jihar Kano.

A cewar Adamu, kotun ba ta da hurumin sauraren karar da Sarki mai murabus ya shigar gabanta.

Babban sufeton yan sandan kasar nan ya bayyana hakan ne ya yin, zantawa da manema labarai a birnin tarraya Abuja.

A cewar sa, kotun ta dakatar da karar ba tare da ba ta lokaci ba, zuwa wani lokacin.

Tun a ranar tara ga watan Maris wannan shekara ne dai, gwamnatin jihar Kano ta sauke Muhammad Sunusi  daga kan karagal mulki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!