Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Ku kalli Hotunan yadda motar tanka mai ta kama da wuta a titin Zaria

Published

on

Wata motar tankar mai ta kama da wuta yanzu haka a kan titin Zaria zuwa Kaduna kafin a kai Kwangila Fly Over da ke Zaria.
Wakilin Freedom Radio Hassan Ibrahim Zaria ya ce, aƙalla motocin ƴan kwana-kwana kimanin bakwai ne ke ƙoƙarin kashe wutar da ke ci.
Muna dauke da cikakken labarin a nan gaba.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!