Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Mace ta zubawa dan kishiyarta ruwan zafi a Kano

Published

on

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta cafke wata mata da izuwa yanzu ba’a bayyana sunan ta ba, bisa zargin ta watsawa dan kishiyarta tafasash-shen ruwan zafi.

A yammacin yau ne dai ‘yan sanda suka cafke matar da ake zargi da aikata wannan aika-aika, sai dai mahaifin yaron ya ce akwai daurin boye acikin mganar.

Muna dauke da cikakken bayani nan gaban kadan.

Ku cigaba da bibiyar shafin mu na sada zumunta don jin Karin bayani.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!