Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Jigawa

Mai bawa shugaban ƙasa shawara kan manyan ayyuka ya ƙaddamar da takarar Gwamnan Jigawa a APC

Published

on

Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan manyan ayyuka na musamman ya ƙaddamar da takarar Gwamnan jihar Jigawa a shekarar 2023 a ƙarƙashin jam’iyar APC.

Injiniya Ahmad Rufa’i Zakari San Turakin Kazaure ya bayyana ƙaddamar da takarar tasa ne ga Freedom Radio.

San Turakin Kazaure ya ce ya fito takarar ne sobo ganin dacewar yazo ya jagoranci al’ummar jigawa domin kawo ci gaba a yankin.

Ahmad Rufa’i Zakari ya ce uwar jam’iya ta ƙasa ce ta basu damar su fito domin yin takarar Gwamna a jihar Jigawa, Adan haka yazama dole su fito a matsayin su na matasa domin jagorantar al’umma.

A dan haka dole su maida hankali wajan ganin matasa sun shiga harkar siyasa a wannan lokacin domin duk wani abu da ake sai da matasa dan haka ya zama dole mata su shiga harkar siyasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!