Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar wakilai zata kaddamar da kwamatin fasalta kundun tsarin mulkin kasa

Published

on

Majalisar wakilan Najeriya zata kaddamar da kwamatin ta na musamman da ta kafa kan sake fassalta kundun tsarin mulkin kasarnan na 1999 a ranar 25 ga watan da muke ciki na Oktoba.

Shugaban maajalisar wakilan Femi Gbajabiamila ne ya sanar da haka, in da yace mataimakinsa Ahmed Wase shi ne zai jagoranci kwamatin.

Majalisar wakilai ta sake magantuwa kan wutar lantarki

Majalisar wakilai ta nemi INEC ta dawo da rarar kudin zaben 2015

A na saran mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbanjo da alkalin alkalai na kasa Tanko Muhammad da shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya Dr. Kayode Fayemi su halarci taron kaddamarwar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!