Connect with us

Labaran Wasanni

Man City na bukatar dauko Jack Grealish – Pep Guardiola

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Pep Guardiola, ya ce, yana bukatar kungiyar ta dauko dan wasa Aston Villa Jack Grealish.

Guardiola ya kuma ce Jack Grealish ne ke kan gaba a cikin ‘yan wasan da yake bukatar daukowa a yunkurinsa na canja tsarin wasan kungiyar.

Jack Grealish mai shekara 25 ya kasance dan wasan tsakiyar Aston Villa da kuma kasar Ingila.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!