Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Manchester City ta cimma yarjejeniya da Juventus kan Ronaldo

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta cimma yarjejeniyar, wajen daukan dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Juventus Cristiano Ronaldo.

Cristiano Ronaldo mai shekaru 36 dan asalin kasar Portugal kuma kyaftindin kasar, yazo kungiyar ta Juventus ne daga kungiyar kwallon kafa ta Real-Madrid dake kasar Spain.

Yanzu haka dai kungiyar ta Juventus ta bukaci yuro miliyan 25 zuwa 30 a kan dan wasan na ta Ronaldo.

A nasa ran Cristiano Ronaldo zai sakawa kungiyar ta Manchester City kwantaragin shekara biyu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!