Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

KannyWood

Mu mukayi sakaci Kannywood ta lalace –Kamaye

Published

on

Jarumin fina-finan hausar nan Dan’azimi Baba wanda akafi sani da Kamaye ya bayyana cewa sune sukayi sakaci masana’antar shirya fina-finan hausa ta lalace.

Kamaye ya bayyana hakan ne ya yin wata zantawa da yayi da Freedom Radio inda ya ce su ne suka tsugunna suka haifi masana’antar Kannywood amma saboda rashin kulawa ta musamman da daukarta da muhimmanci da basuyi ba a baya, ya haifar da koma baya a masana’antar.

Jarumi Kamaye ya kara da cewa a baya ba suyi tsammanin masana’antar zata kai haka ba, shi ne abinda ya sanya basu bata muhimmancin da ya kamata ba, amma yanzu cikin ikon Allah masana’antar ta wuce yadda ake tsammani.

Labarai masu alaka:

A shirye nake na auri Kamaye a zahiri –inji Adama

Mu masu gyaran tarbiyya ne –Teema Makamashi

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!